Yadda Ake Magance Matsalar “Can’t Connect to the Camera” a Wayar Android (Cikakken Bayani 2025)

Kana ganin sakon “Can't connect to the camera”? Ga yadda zaka magance matsalar a Android cikin sauki: gyaran apps, izini, da matakai masu amfani.
Yadda Ake Magance Matsalar “Can’t Connect to the Camera” a Wayar Android (Cikakken Bayani 2025)
Yadda Ake Magance Matsalar “Can’t Connect to the Camera” a Wayar Android (Cikakken Bayani 2025) Yadda Ake Gyara Matsalar “Can’t Connect to the Camera” a Android Matsalar "Can't connect to the camera" na faruwa ne sau da yawa ga masu amfani da wayoyin Android. Wannan sakon yana bayyana ne idan wata manhaja ko wani abu na cikin wayar yana amfani da camera ko flashlight . A cikin wannan post, zan nuna maka matakai guda biyar da za su taimaka wajen gyara wannan matsala cikin sauki. Me ke haifar da wannan matsala? Wata app tana amfani da camera (WhatsApp, Instagram, TikTok) Flashlight yana aiki a baya Camera permissions ba a kunna ba Cache na app ya cika Matsalar software ko sabunta Android OS Matakai 5 na Gyaran Matsalar Camera 1. Rufe Dukkan Apps da ke Aiki Ka matsa maɓallin Recent Apps ka rufe duk wata manhaja da ka buɗe, musamman WhatsApp, TikTok, ko Facebook. Bayan haka, ka ƙara buɗe camera. 2. Sake Kunna Wayar (Restart) Ka danna maɓallin wuta, sai ka zabi Restart . Wannan yana taimaka…

About the author

Webmaster | Youtuber | Freelancer | Programmer | Sm Engineer | Blogger | Muslim | Sunni

Post a Comment