Yadda Ake Fara Kasuwanci da Naira 10,000 a Najeriya (Mataki-mataki)
Koyi yadda ake fara kasuwanci da N10,000 a Najeriya. Wannan cikakken jagora zai koya maka sana’o’i masu sauki, yadda zaka raba jarin ka, da matakai do
Yadda Ake Fara Kasuwanci da Naira 10,000 a Najeriya (Mataki-mataki)
Yadda Ake Fara Kasuwanci da Naira 10,000 a Najeriya (Mataki-mataki) Koyi yadda ake fara kasuwanci da N10,000 a Najeriya. Wannan cikakken jagora zai koya maka sana’o’i masu sauki, yadda zaka raba jarin ka, da matakai don samun riba. Kasuwanci ba sai da miliyoyi ake fara shi ba. Duk wanda ke da azama da ilimi, zai iya fara sana’a da dan karamin jari kamar N10,000. A wannan jagorar, zan nuna maka yadda zaka zabi kasuwanci, yanda zaka raba kudin ka, hanyoyin tallatawa da matakin cigaba. 1. Fahimtar Abubuwan Da Zaka Iya Yi da N10,000 Idan kana da N10,000, abu na farko da zaka fara tunani akai shine "Menene zan iya yi da wannan?" Ga wasu sana’o’i da kake iya farawa da wannan adadi: Sayar da ruwa da lemo a gaban gida ko kasuwa Masa da Wake business a safe POS agent (idan kana da katin ID da location mai kyau) Sayar da sabulun wanka da gyaran jiki Kananan kayan kwalliya (lip gloss, eye pencil, turare) Siyar da snacks a makarantu Zanen henna ko gyaran gashi a gida Kowanne daga cikin waɗannan na …
About the author
Webmaster | Youtuber | Freelancer | Programmer | Sm Engineer | Blogger | Muslim | Sunni