Kaje wannan Website: ➡️ https://portal.waec.org
Ka bude account a website ɗin ka shiga "Get my certificate" saika saka Examination number naka Amman zaka biya kuɗi inaga 6k zuwa 7k zaka samu Digital certificate ɗinka ta (PDF) da zaka sauke zuwa wayanka.
Zaku iya samun results ɗin daga shekarar 1999 zuwa wannan shekar da muke ciki.