Dalilan Da Ke Jefa Wasu Mata Cikin Soyayya Da Mata : Matsalolin Aure Ko Rashin Fahimta?

mata suna fuskantar matsalar kulawa a aure, dalilin wasu mata ke komawa soyayya da mata, rashin fahimta a mu’amala tsakanin ma’aurata, me ke hana mace
Dalilan Da Ke Jefa Wasu Mata Cikin Soyayya Da Mata : Matsalolin Aure Ko Rashin Fahimta?
Matar da ke fuskantar rashin kulawa a aure tana cikin damuwa Dalilan Da Ke Jefa Wasu Mata Cikin Soyayya Da Mata: Matsalolin Aure Ko Rashin Fahimta? A zamanin nan, muna jin labarai da yawa game da wasu mata da ke komawa soyayya da mata (lesbianism). A wasu lokuta, ba wai saboda sha’awa bane, sai dai saboda wasu matsaloli da suka taso a cikin rayuwar aure – musamman rashin kulawa daga miji. Wata Baiwar Allah Ta Bayyana: A wata tattaunawa da wata mata, ta bayyana cewa dalilin da ya jefa ta cikin wannan hali shi ne rashin gamsuwa a aure. Tace: > "Ni macece da nake buƙatar miji ya kula dani sosai yayin mu'amala. Duk da tsaftata da ƙoƙarina, mijina baya yi min wasanni ko gamsarwa. Na roƙe shi ya dinga gamsar da ni ta hanya mai kyau, amma yace shi ko yau aka haifi mace, ba zai iya hakan ba." A cikin wannan halin na damuwa, wata ƙawarta ta fara nuna mata kulawa, har hakan ya juye zuwa soyayya da mu’amala tsakaninsu. Daga nan, sai ta fara jin cewa mace ta fi iya fahimtar mace fiye …

About the author

Webmaster | Youtuber | Freelancer | Programmer | Sm Engineer | Blogger | Muslim | Sunni

Post a Comment