Sabuwar Hanyar Da Zaka Rabauta Da Dala $5 (≈₦7,000) Ta Hanyar Amfani Da Kem App
![]() |
Image Source: Facebook |
Menene Kem App?
Kem App sabon manhaja ne na Crypto Payment Platform wanda ke bai wa masu amfani damar adanawa, aika kudi, da kuma kashe kudi ta hanyar tsarin crypto cikin sauki. Yanzu haka, Kamfanin Kem ya fitar da sabuwar hanyar samun dala kyauta ($5) domin jawo sababbin masu amfani da app ɗinsu.
Idan ka bi wannan tsari da kyau, zaka samu kyautar dala 5 (kimanin ₦7,000) kuma zaka iya cire ta kai tsaye bayan ka kammala KYC (Verify ID).
Yadda Zaka Samu Kyautar Dala 5 a Kem App
Ga yadda zaka bi matakai ɗaya bayan ɗaya:
1. Zazzage Kem App: Ka danna wannan link ɗin don shiga kai tsaye:
👉🏽 https://kemapp.io/user-profile/14ccb643-c73f-4a48-af17-5b18cd01f40a
2. Yi Rijista (Create Account):
Bayan ka sauke app ɗin, ka danna “Get Started” sannan ka zabi “Continue with Google.”
Zabi imel ɗin da kake amfani da shi.
3. Cika Bayananka:
Bayan ka shiga, za a nuna maka wajen cike cikakken sunanka. A inda aka rubuta Referral Code, ka saka wannan code ɗin:
👉🏽 4EYSNAAM3K
4. Tabbatar da Shaidar Kanka (KYC Verification):
Bayan ka gama rijista, zaka ga banner da aka rubuta “Verify Your ID.”
Ka danna, sannan ka yi upload na NIN, Voter’s Card, ko ID ɗin da kake dashi.
5. Jira Approval:
Bayan sun duba bayananka, za su yi maka Approved.
Idan hakan ta tabbata, zaka ga $5 a cikin account ɗinka kai tsaye.
6. Cire Kuɗin:
Bayan an tabbatar maka da kyautar, zaka iya cire ta cikin mintuna kaɗan.
Me Yasa Ya Dace Ka Gwada Kem App?
Kyauta ta farko ($5) kai tsaye bayan KYC.
Aiki da tsarin crypto wanda ke da kariya da sauƙin amfani.
Zaka iya amfani da app ɗin wajen adanawa, aika kudi, da ma biya online.
Akwai damar samun ƙarin kudi ta hanyar Referral Program.
Abubuwan Da Kake Bukata Kafin Ka Fara
Lambar waya mai aiki
Imel ɗinka na Google (Gmail)
ID (NIN, Voter’s Card, ko Driver’s License)
Internet mai kyau
Kem App ta kawo sauƙi da dama ga masu son gwada tsarin crypto. Kyautar dala 5 na farko wata hanya ce da za ka iya gwada ingancin app ɗin ba tare da kashe kuɗinka ba. Kada ka bari wannan damar ta wuce ka.
Shiga yanzu ta hanyar wannan link ɗin:
👉🏽 https://kemapp.io/user-profile/14ccb643-c73f-4a48-af17-5b18cd01f40a
Kuma ka saka wannan Referral Code: 4EYSNAAM3K
Allah ya taimaka.