Muqabala Tsakanin Sheikh Baffa Hotoro da Abul fatahi a Kano – Gagarumar Gasa Tsakanin Ahlussunnah da Yan Darika

An shirya babban muqabala a Kano tsakanin Sheikh Baffa Hotoro da Abulfasadi domin kare akidar Sunnah da bayyana gaskiya.

Muqabala Tsakanin Sheikh Baffa Hotoro da Abul fatahi a Kano – Gagarumar Muqabala Tsakanin Ahlussunnah da Yan Darika


Muqabala Tsakanin Sheikh Baffa Hotoro da Abul fatahi a Kano – Gagarumar Muqabala Tsakanin Ahlussunnah da Yan Darika



RIGIJI GABJI 

An saka MUQABALA tsakanin Sheikh baffa Hotoro da Mahaukacin darika, Abulfasadi.

Kamar yadda Abulfasadi ya cika baki, yace, zai dawo Kano saboda ya yaki sunnar manzon Allah sallallahu alaihi wasallam da Ahlussunnah, to an hutar da shi, an bashi dama ya zabi a ko'ina a Kano, gidan da ya kai daga naira million 1 har zuwa million 30, za a bashi kyauta, a kowacce unguwa a Kano. Sharadin shine, ya yadda su zauna MUQABALA da Sheikh baffa Hotoro, ya kare duk wata tuhuma da ake yiwa akidar darika.

Yanzu duniya za ta shaida, idan da gaske Abulfasadi ya na da ilimi ko kuma jahili ne, idan ya isa ya fito ya amsa wannan gayyatar. Da fatan yan Bidia zasu tura masa wannan video, ya gani kuma ya shirya. Idan ya kara, ta tabbata karya yake yi, jahili ne shi. Kuma akan bata yake. 

Duk Mai son ganin video din ga link Nan a kasa ya je ya kalla 👇

https://www.facebook.com/reel/1490664808651058/?app=fbl

Wallahi na sani ko aljannah za a bashi kyauta, ba zai yadda a zauna da shi ba. Dan ya tabbatar Sai an kure shi, shi kuma da a asirinsa ya tonu ya shiga wuta. Dan jahili ne kuma mahaukaci ne. 

Allah karya Bidia da malamanta baki daya. Ya tabbatar da mu akan sunnar manzon Allah sallallahu alaihi wasallam. Ameen thumma ameen. 

Bin Mu'az Fago ✍️ Graphic's Da'awah

About the author

Nuhu Saad Kumurya
Webmaster | Youtuber | Freelancer | Programmer | Sm Engineer | Blogger | Muslim | Sunni

Post a Comment