Dr. Yusuf Ali (Kano) Sufism Da Yace Dukkan Annabawa Yan Wasan Kwaikwayo Ne

Shi ne wanda ya ce duk Amnabawan Allah ƴan wasan kwaikwayo ne! Shi ne ya ce yana rubutawa Allah wasiƙa!

Wannan Babban Malamin Darikar Mai suna Sheikh Yusuf Ali duka bai fi yan shekaru biyu zuwa uku ba da mutuwa amma kai zaka ce bai taba rayuwa a duniya ba, daawar ta mutu, karatuttukan sun tsaya when last rabon da kaga koda short video din sa ne a Facebook ko a WhatsApp mutane suna yadawa. ? 

Hatta su yan darika sun manta dashi, wasu dayawa yanzu basu sanshi ba. 

Lallai muji tsoron Allah mu kiyayi bidi'a da sukar Sunnar Manzon Allah S.A.W. tun mutum yana raye Allah yake shafe ambaton sa idan ya mutu kuma ya yanke bayan sa saboda Alkawarin Allah ciki Alkur'ani cewa duk makiyin Manzon Allah mai fada da Sunnar sa sai Allah ya yanke bayan sa. 

إن شانئك هو الأبتر

Allah ya gafarta mana ya dauki rayuwar mu bisa tafarkin Manzon Allah S.A.W.

About the author

Nuhu Saad Kumurya
Webmaster | Youtuber | Freelancer | Programmer | Sm Engineer | Blogger | Muslim | Sunni

إرسال تعليق