Ranar Alƙiyama: Tsayuwar Shekaru Biliyan 18 Kafin Hisabi – Bayanai Dalla-Dalla

Ka karanta cikakken bayani game da tsayuwar ranar Alƙiyama, inda mutane za su tsaya tsawon shekaru biliyan 18 kafin fara Hisabi. Manzon Allah (S.A.W)
Ranar Alƙiyama: Tsayuwar Shekaru Biliyan 18 Kafin Hisabi – Bayanai Dalla-Dalla
18 billion years: Day of Qiyama - Ina zaton mutane za su tsaya a filin Qiyama na tsawon shekaru biliyan goma sha takwas da miliyan Dari biyu da Hamsin (18,250,000,000) kafin a fara yin Hisabi wa mutane abubuwan da suka yi a lokacin da suka rayu a duniya.  هَذَا يَوْمٌ عَسِرٌ ____________________________ Ranar tashin Qiyama rana ce me girma da kowa yake dakon zuwan ta. Za ayi doguwar tsayuwar da ba a taɓa yin irin ta ba, wannan tsayuwar tana daga cikin dalilan da yasa aka kira ranar da ranar Qiyama (Ranar Tsayuwa), mutane maza da mata, Yara da manya, Musulmi da waɗanda ba su ba, za su tsaya a filin Mahshar na sama da tsawon shekaru biliyan goma sha takwas, a lissafin shekaru irin na duniya.   ~ Manzon Allah (S.A.W) ya tabbatar da za a tsaya na tsawon shekaru dubu Hamsin (50,000 years, irin shekarun da Allah yake lissafi dasu) irin shekarun lahira.   ~ A cikin Al-Qur'ani Allah ya bamu Ma'aunin da yake lissafin shekaru dashi, a wajen sa shekaru dubu ɗaya na duniya sune kwana ɗaya a lis…

About the author

Webmaster | Youtuber | Freelancer | Programmer | Sm Engineer | Blogger | Muslim | Sunni

Post a Comment

// Rewarded interstitial show_9314491().then(() => { // You need to add your user reward function here, which will be executed after the user watches the ad. // For more details, please refer to the detailed instructions. alert('You have seen an ad!'); })