Abubuwa 10 Da Ya Kamata Ka Tambayi Bazawara Kafin Ka Aureta

Kafin ka auri bazawara, ga muhimman tambayoyi 10 da zasu taimaka maka ka fahimce ta sosai kafin ka ɗauki matakin aure.
Abubuwa 10 Da Ya Kamata Ka Tambayi Bazawara Kafin Ka Aureta
Abubuwa 10 Da Ya Kamata Ka Tambayi Bazawara Kafin Ka Aureta  Idan Zaka Auri Bazawara Yanada Kyau ka tambayeta Abubuwa Kamar Haka👇👇 1. Dalilin rabuwa da mijinta na farko: Ka san hakikanin abin da ya janyo rabuwa. Shin laifinta ne? Ko laifin mijin? Wannan yana da matukar muhimmanci wajen fahimtar halinta da inda zata iya maimaita kuskure. 2. Ko tana da yara: Idan tana da yara, ka shirya ne ka karɓi yaran a matsayin naka? Shin ka shirya zama uba gare su? Wannan yana bukatar cikakken shiri da niyyar alheri. 3. Ko har yanzu tana da hulɗa da tsohon mijinta: Dole ne ka bincika ko har yanzu suna da wata mu'amala mai tsanani da zai iya kawo maka cikas ko matsala a nan gaba. 4. Shirinta na gaskiya ga sabon aure: Bazawara da dama kan shiga aure ne saboda bukatu ko matsin lamba, ba lallai saboda soyayya ko niyyar zaman lafiya ba. Ka tabbatar da dalilinta na aurenka. 5. Ko har yanzu tana dauke da ciwon zuciya (bakin ciki): Wasu matan da suka taba fuskantar ciwon zuciya ko zagin aure kan shigo da damuwa…

About the author

Webmaster | Youtuber | Freelancer | Programmer | Sm Engineer | Blogger | Muslim | Sunni

Post a Comment

// Rewarded interstitial show_9314491().then(() => { // You need to add your user reward function here, which will be executed after the user watches the ad. // For more details, please refer to the detailed instructions. alert('You have seen an ad!'); })