<h2>Game da NuhuBlog24</h2>
<p>Maraba da zuwa NuhuBlog24 — shafi ne da aka ƙirƙira domin kawo muku labarai masu ilimantarwa, fasaha, koyarwa da sabbin dabarun intanet a sauƙaƙe cikin harshen Hausa da Ingilishi.</p>
<p>Mun sadaukar da wannan blog domin kawo sabbin bayanai kan yadda za a ci gajiyar duniya ta yanar gizo musamman ga matasa, malamai, da masu sha'awar fasaha.</p>
<p>Muna fatan zamu ci gaba da ilmantar da ku. Idan kuna da tambaya ko shawara, kada ku yi jinkiri ku tuntuɓe mu!</p>