Notification texts go here Contact Us Buy Now!

Wasu websites guda 5 da ake zuwa ayi aiki sannan su biya kuɗi nan take..

 

Wasu websites guda 5 da ake zuwa ayi aiki sannan su biya kuɗi nan take..
Google search images


Wasu websites guda 5 da ake zuwa ayi aiki sannan su biya kuɗi nan take..


Kamar yadda muka sani akwai hanyoyin samun kuɗi a internet masu tarin yawa, sai dai kawai abinda ake buƙata daga wurinka shine ya kasance kanada skills wanda zaka siyar domin a biyaka, shiyasa skills yakeda matiƙar muhimmanci dalilin kasantuwar Flowdiary kenan domin koyar damu skills kala-kala..


A cikin websites ɗin guda 5 zaka iya zaɓar wanda zaka fara dashi a ciki👇


1. Freelance platforms: websites irinsu Upwork, Freelancer, da Fiverr, platforms ne da suka ginu tunda daɗewa domin su baka damar samun bayyana skills ɗinka da ayyokokin da kakeyi ga duniya ga masu buƙatan wannan skills ɗin naka. sunada tsarin biyan kuɗi nan take da zaran ka siyar da wani skills naka.


2. Online survey sites: website irinsu Swagbucks, Survey Junkie, da Vindale Research basa buƙatar ma lallai sai kana da wani specific skills sosai, computer literacy kawai ya isheka suna bada damar samun kuɗi ko gift card bayan ka samu damar completing surveys ɗin da suka baka, wanda kuɗin naka zasu dinga bayyana a profile naka, har sukai adadin da kakeso ka cire su.


3. Cashback websites: Website irinsu Rakuten (wanda akafi sani da Ebates) ko kuma TopCashback ko kuma Applications irinsu PalmPay, OPAY suna bada damar samun cashback na kuɗi, ya danganta da yadda tsarin ko wanne daga cikin su yake, wani idan kasiya kaya a site nasu ko katura ma wani referal link naka ya siya kaya zaka samu wannan cashback ɗin na kuɗi wanda zaka iya cire su, sauran kuma irinsu Opay da palmpay, suna bada cashback ne a duk sanda kayi transaction, zaka saka kati ko data dashi.


4. Content creation platforms: website irinsu YouTube (for ad revenue) da kuma Patreon (for supporting creators) suna biyan kuɗi ga abubuwan da kake ɗorawa a cikinsa ta hanyar saka talla a yayin da masu kallon content naka suke kallo.


Duka waɗannan website ɗin guda 4 gaskiya ne, akwai su kuma ana samun kuɗi dasu, duniya ta yarda dasu kasancewar su websites ne da ake siyar da skills domin samun kuɗi.


Idan ka koyi skills baka buƙatar lallai sai katara Followers domin samun Clients waɗannan websites guda 4 zaka fara shiga domin gwada sa'arka.


Fadamin wane skills gareka a halin yanzu?


Allah Yataimaka..🙏


©Salisu Abdurrazak Saheel

About the Author

Webmaster | Youtuber | Freelancer | Programmer | Sm Engineer | Blogger | Muslim | Sunni

Post a Comment

Cookie Consent
We serve cookies on this site to analyze traffic, remember your preferences, and optimize your experience.
Oops!
It seems there is something wrong with your internet connection. Please connect to the internet and start browsing again.
AdBlock Detected!
We have detected that you are using adblocking plugin in your browser.
The revenue we earn by the advertisements is used to manage this website, we request you to whitelist our website in your adblocking plugin.
Site is Blocked
Sorry! This site is not available in your country.