Yadda Zaka Sami aiki a Nigeria ba tare da ka jingina da wani ba

 


SKILLS NA SA KASAMU AIKI A NIGERIA BA TAREDA HANYA HANYA BA: Har yanzu mutane na samun aiki


Ni kusan kullun sai wani ko wasu sun yi mani message ko su kirani, either daga cikin interns namu, ko students, ko masu kallon videos nawa a youtube, ya fada mani ya samu aiki, kuma ba tareda sun san kowa ba, ko wani ya musu hanya.


Ko jiya one of my Student got another job interview with one International organization, and he is currently working with one.


Yes, he will do the interview and weigh the two salaries and benefits of both organizations, ya zabi wanda yafi so.


What I'm trying to tell you a nan shine, har yanzu da wasu ke zage zage, ba'a ba kowa aiki sai mai kafa a Nigeria, a dai dai lokacin ne kuma, wasu suke moving from this aiki to this aiki.


Mutane masu skills da capacity suna samun aiki cikin kankanin lokaci, kuma ba tareda hanya ko sanin kowa ba, kuma har yanzu hakan na faruwa a Nigeria.


So, believe in yourself, ka tsaya ka yi karatu, kar ka biyewa masu zage zage, wadanda sun cire tsammanin samun kome ko zama kowa, sannan wasun su ko an kirasu interview basu da kome cikin kansu da zai sa a basu aikin, in banda zagi, da maula.


Kana saurayi, ace bakada skill ko daya, da zai sa a daukeka aiki, kuma baka nema, amma kafi kowa zage zage wai ba'a ba kowa aiki Nigeria sai mai hanya? To kai ko da hanyar ma da wuya a daukeka.


Stand up, learn good skills, and you can be anything without anyone still in Nigeria.


I'm not a motivational speakers.


Stay blessed.


Ahmad Aminu Ahmad esq.

+2347066309565

ahmadaminuahmad@gmail.com

Post a Comment

أحدث أقدم